Saw this photo and report on a Hausa guy's
Facebook page, Musa Saqafa...he shared the
photo and wrote in Hausa. Tried to use Google
translate to find out what he wrote...but the
Google English version made no sense. Read
what he wrote in Hausa after the cut and please
help us translate..


NNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
YA ALLAH MUNA ROQONKA DA SUNAYANKA
KYAWAWA WA'YANDA MUKA SANI DA WANDA
BAMU SANIBA,
WANNAN YARON DA WASU MASU NEMAN DUNIYA
TA HARAMTACCIYAR HANYA SUKA KWAQULEWA
IDANUWA A ZARIA. KAHANASU KWANCIYAR
HANKALI ADUNIYA KAHADASU DA BALA'I IRINNA
MUTANAN ANNABI SHUAIBU, DA SALIHU, DA
NUHU AMIN.
ALLAH KASAKAMASA KABIMASA HAKKINSA
KABASHI LAFIYA AMIN.

0 comments:

Post a Comment

 
Top